Featured

First blog post

This is the post excerpt.

Advertisements

This is your very first post. Click the Edit link to modify or delete it, or start a new post. If you like, use this post to tell readers why you started this blog and what you plan to do with it.

post

Ranar Ashura

A yaune al’ummar musulmi, Almajiran sayyid zakzaky (h) suka gudanar da gagarumar  muzahara Ashura,a babban birnin jihar Niger wato MINNA domin tunawa daranar da aka kashe jikan manzon Allah wato imam Hussain (a.s)

Yaune ne dai 10-muharram-1439AH.Wanda yaidai dai da ranar da aka kashe jikan manzon Allah(s.t.a.w.w) da iyalansa da sahabbansa.

Saboda haka al’ummar musulmi nasassa daban daban na duniya suke muzaharori domin taya manzon Allah bakin cikin zagayowar ranar da aka kashe jikansa imam Hussain da iyalansa da sahabbansa.

Wannan kuma wani al’amarine da yashafi duk cikan al’ummah musulmansu da ma wadanda ba musulmaiba. 

Matukar dai akwai zuciya ta adamtaka acikin qirjin mutum.

Ranar Ashura

A yaune al’ummar musulmi, Almajiran sayyid zakzaky (h) suka gudanar da gagarumar  muzahara Ashura,a babban birnin jihar Niger wato MINNA domin tunawa daranar da aka kashe jikan manzon Allah wato imam Hussain (a.s)

Yaune ne dai 10-muharram-1439AH.Wanda yaidai dai da ranar da aka kashe jikan manzon Allah(s.t.a.w.w) da iyalansa da sahabbansa.

Saboda haka al’ummar musulmi nasassa daban daban na duniya suke muzaharori domin taya manzon Allah bakin cikin zagayowar ranar da aka kashe jikansa imam Hussain da iyalansa da sahabbansa.

Wannan kuma wani al’amarine da yashafi duk cikan al’ummah musulmansu da ma wadanda ba musulmaiba. 

Matukar dai akwai zuciya ta adamtaka acikin qirjin mutum.

Gayyata! Gayyata!! Gayyata!!!

ASSALAMU-ALAIKUM 
Azzahra’u madrasatul tarbiyyatul Islam na farin cikin gayyatar masoya mazon Allah da iyalan gidansa (s.t.a.w.w).

      Zuwa wurin walimar zagayowar ranar da aka daura auren haske biyu,wato sayyada zahra da imam Ali (a.s)

Wanda za’ayi gobe juma’a.dai-dai da 25-August-2017.

Da musalin karfe 9:30am (na safe)inshaAllah. 

Ana gayyatar kowa da kowa Allah yabada ikon zuwa (ilahy ajib)

Sakon gayyata daga:

Daliban azzahra’u.

Kar amanta da lokaci 9:30am.

WASSALAMU-ALAIKUM.

MEDICAL ALERTNESS

*MEDICAL ALERTNESS *

PLEASE SHARE THIS WITH FAMILY AND FRIENDS, IT’S VERY IMPORTANT AND CAN SAVE SOMEONE’S LIFE.

 

A group of Japanese Doctors confirmed that warm water is 100% effective in resolving some health problems. Such as:

1 Migraine

2 High blood pressure

3 Low blood pressure

4 Pain of joints

5 Sudden increase and decrease of heartbeat

6 Epilepsy

7 Increasing level of cholesterol

8 Cough

9 Bodily discomfort

10 Golu pain

11 Asthma

12 Hooping cough

13 Blockage of veins

14 Disease related to Uterus & Urine

15 Stomach problems

16 Poor appetite

17 Also all diseases related to the eyes, ear & throat.

18 Headache

 

HOW TO USE WARM WATER

Get up early in the morning and drink approximately 4 glasses of warm water when the stomach is empty. You may not be able to make 4 glasses at the beginning but slowly you will.

 

NOTE: DO not eat anything 45mins after taking the water.

 

The warm water therapy will resolve the health problems within reasonable period such as:

✔ Diabetes in 30 days

 

✔ Blood pressure in 30 days

 

✔ Stomach problems in 10 days

 

✔ All types of Cancer in 9 months

 

✔ Blockage of veins in 6 months

 

✔ Poor appetite in 10 days

 

✔ Uterus and related diseases in 10 days

 

✔ Nose, Ear, and Throat problems in 10 days

 

✔ Women problems in 15 days

 

✔ Heart diseases in 30 days

✔ Headache/migraine in 3 days

 

✔ Cholesterol in 4 months

 

✔ Epilepsy and paralysis continuously in 9 months

 

✔ Asthma in 4 months

 

COLD WATER IS BAD FOR YOU

If cold water does not affect you at young age, it will harm you at old age.

* Cold water closes 4 veins of the heart and causes heart attack. Cold drinks are main reason for heart attack.

 

* It also creates problems in the liver. It makes fat stuck with liver. Most people waiting for liver transplant are victims of cold water drinking.

 

* Cold water affect internal walls of the stomach. It affects the large intestine and results in Cancer.

 

PLEASE DON’T KEEP THIS INFORMATION TO YOURSELF

Tell someone to tell someone, IT MAY SAVE SOMEONE’S LIFE.

 

From

Dr. D.  Mensah-Asare

TIRKASHI

[7/11, 10:33 PM] ‪+234 810 770 0626‬: *TURKASHI*
Kullum kokari nake in kauracewa sabon Allah. Kafin shi sabon ya kaurace mini.

Amma zuciya kullum zuga ni takeyi wai ni mai Arziki ne, ni mai
Lafiya ne, ni mai kyau ne, ni mai Mulki ne.

To amma na kasa gane cewa akwai ranar da Talauci zai maye gurbin Arzikin nawa, ciwo zai Rinjayi Lafiyar tawa, Muni zai Mamaye kyawun nawa.

Idan wannan ranar tazo mini ina kan sabon Allah to yaya zanyi?

Kullum mutane suna ruda ni wai ni mai Kirki ne, ni mai Mutunci ne, ni mai Hakuri ne, ni mai Kamala ne.

To wai hakan nake a gurin Ubangiji na?

Ina tsoron ranar da masu yabo na da zuga ni zasu guje ni su
juya mini baya kamar basu sanni ba.

Ina tsoron ranar da duk abin da aka ce ina da shi na kirki ya kasa anfana mini komai a gurin Ubangiji na.

Wallahi wannan rana zata iya zuwa mini ba tare da na shirya ba.

Yaa! Allah ka nuna mana gaskiya ka bamu ikon binta kuma Ka tsare mana Imanin mu a duk inda muke.
[7/12, 9:01 AM] ‪+234 810 770 0626‬: . *INSTAGRAM*

Nasan a yanzun da wahalar gaske ka fadi wannan sunan a samu wanda bai sani ba.

Samari da ‘yan mata hakazalika matan aure, zan taba ‘yan matan saidai yau magana ta yawancinta kan matan aure suke.

 

*Yan mata*
Na bude *Instagram* ne dan inga menene a cikinshi da kowa yake tururuwar budewa.

 

Ta hanyar haka naci karo da handles da dama kaman su arewa finest, Arewa girls, Arewa swaggs, 9ja cuties dama wasu da ba zasu lissafu ba.

 

Hotunan da nagani akai yasa nake da tambayoyi guda uku ga yan matan mu da suke *Instagram*.

 

1. Saboda me kike Instagram yar uwa?

 

2. Hotunan da kike sakawa Da sunan sexy ko hot pictures menene amfaninsu?

 

3. Wa kike so ki burge?

 

Yar uwa ko kinsan wadan nan hotunan da kike sakawa da kaya a matse surarki a bayyane me suke nufi?

 

Dan arewa finest su saka hotonki?
Ko kuwa dan ace kina da kyau?

 

Ina kikabaro al’adunmu da addininmu?
Ina kikabar darajarki ta ‘ya mace?
Ina kikabar killace jikinki da akace kiyi?

 

Ko kin manta da mutuwa ne? Kin dauki hoto rabin kirjinki a waje? Haka zaki mutu wani ya dauki wannan hoto ya saka R.I.P a jiki.

 

Yayin da wani ya kalla yai miki addu’a wani kallo zai ki daga mishi hankali. Shin zaki so Mahaifiyarki ko Mahaifinki wani yaga irin wannan hotunan?

 

Zan tsaya anan saboda kaman yanda nace yau *Matan aure* zanfi tabawa.

 

*Matan aure*
1. Me yakai hotonki *Instagram?*

2. Wa kike so ki burge?

3. Ina kika ajiye igiyoyinki ukku na aure da suke kanki?

4. Ina kikai cilli da darajarki?

5. Ina kika adana iliminki?

6. Ina kikai watsi da koyarwar addininki?

7. Meye amfanin tarin followers dinki?

8. Me kike so ki samu?

9. Yabon wa kike bukata?

10. A ina aka halarta surar jikinki ta fita a ganta?

 

Inada tambayoyi akalla sunfi sama da hamsin. Ganin yanda hotunan matan aure ke yawo a #Instagram* yafi komai kona mun rai.

 

Ina da yaqinin 80% cikin 100% na kalar hotunan da matan masu aure suke sakawa a *Instagram* ko mazajensu ba kasafai suke ganin irin wannan kwalliyar ba.

 

Sai dai in za’aje unguwa, bance dan kina matar aure ba sai kiqi yin *Instagram.* Bandai ga amfanin saka hotonki akai bane ba kawai.

 

Wallahi muji tsoron Allah. Daga irin hotunan nan barna take kara yaduwa. Daga irin hotunan nan kike taimakawa wajen yada barna.

 

Kinje kinsa hoto da surarki a bayyane. Abokin mijinki ya kalla wani abu ya darsu a ranshi. Bama shi kadai ba da maza da yawa.

 

Wani zaki masa kyau yai snapping ya ajiye. Daga nan kuma Allah kadai yasan inda zai yadu.

 

Bansan me kike ji ba, ko dadin me hakan yake miki, wasu mijinsu yasani bai damu ba saboda rashin kishi ko kuma yana dauka hakan wayewa ce oho?

 

Karin lalacewa shine mata da mijin da suke daukar hotunan su rungume da juna wasu ma an hada baki da juna a saka a *Instagram.*

 

Allah kai mana tsari da irin wannan wayewa, me kuke so ku nunawa duniya?

 

Cewar ku masoya ne ko kuma me? Shin kun manta da Hadisai da dama da suka zo kan muhimmancin boye sirrin aure?

 

Nikam kalamaina sun kare wallahi. Na fadi iya abinda nake son fada a yanzun.

 

Allah ya bamu ikon gyarawa ya rabamu da kalar wayewar da zata kaimu ga halaka.

Amin Ya Rabb.

Masu free wedding yake ko pre wedding banma sani ba. Ina nan zuwa gareku

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.

RUFE TARON WORK SHOP NA MEDIA FORUM A MINNA.

A yaune ake rufe taron internet work shop na (aam)Wanda aka shirya a madarasa ta (tabarikin sale) a minna,jihar Niger.

Taron dai anfara shine tun jiya asabar Wanda Doctor shu’aibu yabada orientation akan internet da yanda ake sarrafata. Mafi mahimmancin abinda akayi dai shine (DEVELOPING YOUR BLOG)

Andai yibayanai masu gamsarwa sosai akan shi blog dayanda ake sarrafata.

Sannan kuma akayi salloli aka ci abinci,sannan akayi addu’a

Ayau kuma lahadi 9/7/2017 MALAM Abdulhamid bello yake jawabin kammala taron.

FREE ZAKZAKY

KAMUN MALAM ZALUNCI

 

 

MINNA MEDIA FORUM

Ayaune asabar 8/7/2017,akafara work shop na internet Wanda MINNA Media forum ta shirya.

Anfara gudanar da lecture run da misalin 10pm harzuwa large 1 dawasu mintuna sannan kaje break domin sallah da cin abinci.sannan akadawo daga break da karfe 3 aka Dora daga inda akatsaya.andai yi mahimman bayanai akan yadda ake amfani da internet da hanyoyi daban daban. Dadai sauran batutuwa da suka safi internet.